1 Sam 24:15 HAU

15 Ubangiji ne zai zama alƙali, ya hukunta tsakanina da kai. Zai tsaya mini, ya cece ni daga hannunka.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:15 a cikin mahallin