1 Sam 24:3 HAU

3 Saul ya isa garken tumaki a gefen hanya, inda akwai kogo. Sai ya shiga cikin kogon don ya huta. Dawuda da mutanensa kuwa suna zaune a ƙurewar kogon.

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:3 a cikin mahallin