1 Sam 24:4 HAU

4 Mutanen Dawuda suka ce masa, “Wannan ita ce ranar da Ubangiji ya ba da maƙiyinka a hannunka, ka yi yadda ka ga dama da shi.” Dawuda kuwa ya tashi a hankali, ya yanke shafin rigar Saul.

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:4 a cikin mahallin