1 Sam 24:8 HAU

8 Daga baya kuma Dawuda ya fita daga kogon, ya yi kira, ya ce, “Ya ubangijina, sarki.” Da Saul ya waiwaya, sai Dawuda ya rusuna.

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:8 a cikin mahallin