1 Sam 24:7 HAU

7 Da wannan magana Dawuda ya rinjayi mutanensa, bai yarda musu su fāɗa wa Saul ba.Sai Saul ya fita daga kogon ya kama hanya, ya yi tafiyarsa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:7 a cikin mahallin