1 Sam 24:6 HAU

6 Ya ce wa mutanensa, “Ubangiji ya sawwaƙa in yi wa ubangijina irin abu haka, har in miƙa hannuna in kashe keɓaɓɓe na Ubangiji.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:6 a cikin mahallin