1 Sam 25:1 HAU

1 Sama'ila kuwa ya rasu. Dukan Isra'ilawa suka taru suka yi makoki dominsa. Suka binne shi a gidansa a Rama.Sai Dawuda ya tashi ya tafi jejin Faran.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:1 a cikin mahallin