1 Sam 24:22 HAU

22 Dawuda kuwa ya yi wa Saul alkawari.Sa'an nan Saul ya koma gida, amma Dawuda da mutanensa suka koma wurin ɓuya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:22 a cikin mahallin