1 Sam 24:21 HAU

21 Sai ka rantse mini da Ubangiji, cewa ba za ka hallaka zuriyata a bayana ba, ba kuwa za ka shafe sunana daga cikin gidan ubana ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 24

gani 1 Sam 24:21 a cikin mahallin