1 Sam 25:13 HAU

13 Sai Dawuda ya ce wa mutanensa, “Kowa ya rataya takobinsa.” Ko wannensu kuwa ya rataya takobi. Dawuda kuma ya rataya nasa takobi. Mutum wajen arbaminya suka tafi tare da shi. Mutum metan kuwa suka zauna a wurin kayayyakinsu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:13 a cikin mahallin