1 Sam 25:15 HAU

15 Ga shi, mutanen kuwa sun yi mana kirki, ba mu sha wata wahala ba, ba abin da ya ɓace mana dukan lokacin da muke tare da su a jeji.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:15 a cikin mahallin