1 Sam 25:24 HAU

24 Ta faɗi a ƙafafunsa, ta ce, “Ya shugabana, bari laifin ya zama nawa. Ina roƙonka ka bar baiwarka ta yi magana, ka kuma yarda ka ji maganar baiwarka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:24 a cikin mahallin