1 Sam 25:25 HAU

25 Kada maigidana ya kula da Nabal, gama wawa ne, kamar yadda sunansa yake, wato wawa. Ni dai ban ga samarin da ubangijina ya aika ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:25 a cikin mahallin