1 Sam 25:3 HAU

3 Sunan mutumin kuwa Nabal, sunan matarsa kuma Abigail, ita haziƙa ce, kyakkyawa, amma mijinta miskili ne, marar mutunci. Shi daga zuriyar Kalibu ne.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:3 a cikin mahallin