1 Sam 25:35 HAU

35 Sai Dawuda ya karɓi abin da ta kawo masa. Ya ce mata, “Ki koma gida kada ki damu. Zan yi abin da kike bukata.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:35 a cikin mahallin