36 Abigail ta koma wurin Nabal, ta iske shi yana biki irin na sarakuna a gidansa. Ya yi ta nishaɗi, ya bugu sosai, don haka ba ta ce masa kome ba sai da safe.
Karanta cikakken babi 1 Sam 25
gani 1 Sam 25:36 a cikin mahallin