1 Sam 25:37 HAU

37 Da safe, sa'ad da ruwan inabi ya sake shi, sai Abigail ta faɗa masa abin da ya faru. Zuciyarsa kuwa ta tsinke gaba ɗaya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:37 a cikin mahallin