1 Sam 26:17 HAU

17 Saul ya gane da muryar Dawuda, ya ce, “Muryarka ke nan ɗana, Dawuda?”Dawuda ya amsa, “I, muryata ce, ya mai girma sarki.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:17 a cikin mahallin