1 Sam 26:16 HAU

16 Abin da ka yi ba shi da kyau. Ka isa a kashe ka, da yake ba ka lura da mai girma ba, wanda Ubangiji ya keɓe. Ka duba, ina mashin sarki da butar ruwan da yake wajen kansa suke?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:16 a cikin mahallin