1 Sam 26:15 HAU

15 Dawuda ya ce wa Abner, “Kai ba namiji bane? Wa yake kama da kai cikin Isra'ila? Me ya sa ba ka lura da mai girma, sarki ba? Wani mutum ya zo don ya hallaka mai girma sarki.

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:15 a cikin mahallin