1 Sam 26:14 HAU

14 Sai Dawuda ya kira sojojin sansanin, da kuma Abner ɗan Ner, ya ce, “Ba za ka amsa mini ba, Abner?”Sai Abner ya ce, “Wa yake kiran sarki?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:14 a cikin mahallin