1 Sam 26:20 HAU

20 Kada ka kashe ni a baƙuwar ƙasa nesa da Ubangiji. Don me Sarkin Isra'ila yake so ya kashe ni, ni da nake kamar tunkuyau? Don me zai farauce ni kamar tsuntsun jeji?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:20 a cikin mahallin