1 Sam 26:7 HAU

7 Sai Dawuda da Abishai, suka tafi sansanin Saul da dare. Suka tarar da Saul yana barci cikin sansani da mashinsa a kafe a ƙasa, wajen kansa. Abner kuwa da sauran sojoji suna kwance kewaye da shi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:7 a cikin mahallin