1 Sam 26:6 HAU

6 Dawuda ya ce wa Ahimelek Bahitte, da Abishai, ɗan Zeruya, ɗan'uwan Yowab, “Wa zai tafi tare da ni zuwa sansanin Saul?”Abishai ya ce, “Zan tafi tare da kai.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:6 a cikin mahallin