1 Sam 26:5 HAU

5 Dawuda kuwa ya tashi ya tafi wurin da Saul ya kafa sansani. Ya kuwa ga inda Saul yake kwance, da kuma Abner ɗan Ner, sarkin yaƙin Saul. Saul ya kwanta a sansanin, sojojin suna kewaye da shi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 26

gani 1 Sam 26:5 a cikin mahallin