8 Dawuda yakan fita da mutanensa su kai wa Geshurawa, da Girziyawa, da Amalekawa hari. Waɗannan su ne mazaunan ƙasar a dā, tun daga Shur har zuwa ƙasar Masar.
Karanta cikakken babi 1 Sam 27
gani 1 Sam 27:8 a cikin mahallin