1 Sam 27:9 HAU

9 Dawuda yakan fāɗa wa ƙasar, ya hallaka ta, ba zai bar mace ko namiji da rai ba. Ya kuma kwashe tumaki, da shanu, da jakai, da raƙuma, da tufafi, ya komo zuwa wurin Akish.

Karanta cikakken babi 1 Sam 27

gani 1 Sam 27:9 a cikin mahallin