1 Sam 28:14 HAU

14 Ya ce mata, “Yaya kamanninsa yake?”Ta ce, “Wani tsoho ne yake hawowa, yana naɗe da alkyabba.”Saul ya gane Sama'ila ne, sai ya sunkuyar da kai, ya durƙusa har ƙasa da bangirma.

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:14 a cikin mahallin