1 Sam 28:2 HAU

2 Sai Dawuda ya ce, “Za ka ga abin da baranka zai yi.”Akish ya ce wa Dawuda, “Da kyau, zan sa ka cikin zaunannun jarumawan da suke kāre ni.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:2 a cikin mahallin