1 Sam 28:3 HAU

3 Sama'ila ya riga ya rasu, dukan Isra'ilawa kuwa suka yi makoki dominsa, suka binne shi a garinsu, wato Rama. Saul kuma ya riga ya kori masu duba da masu maita daga ƙasar.

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:3 a cikin mahallin