1 Sam 28:4 HAU

4 Filistiyawa suka kafa sansaninsu a Shunem. Saul ya tattara Isra'ilawa, su ma suka kafa sansaninsu a Gilbowa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:4 a cikin mahallin