23 Sai ya ƙi, ya ce, “Ba zan ci abinci ba.” Sai da barorinsa da matar suka roƙe shi, sa'an nan ya ji maganarsu, ya tashi daga ƙasa, ya zauna a bakin gado.
Karanta cikakken babi 1 Sam 28
gani 1 Sam 28:23 a cikin mahallin