1 Sam 28:6 HAU

6 Saul kuwa ya yi tambaya ga Ubangiji, Ubangiji bai amsa masa ba, ko ta mafarkai, ko ta Urim, ko ta annabawa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:6 a cikin mahallin