1 Sam 28:7 HAU

7 Sai ya ce wa barorinsa, “Ku nemo mini wata mace mai duba domin in tafi wurinta in yi tambaya.”Barorinsa suka ce masa, “Ai, akwai wata mai duba a Endor.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:7 a cikin mahallin