1 Sam 29:8 HAU

8 Dawuda ya ce wa Akish, “Me na yi? Wane laifi ka samu a wurin baranka tun daga ranar da na shiga hidimarka har zuwa yau, da ba zan tafi in yi yaƙi da abokan gāban ubangijina sarki ba?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 29

gani 1 Sam 29:8 a cikin mahallin