1 Sam 29:9 HAU

9 Akish ya amsa wa Dawuda, ya ce, “A ganina kai marar laifi ne kamar mala'ikan Allah, duk da haka shugabannin sojojin Filistiyawa sun ce, ‘Ba zai tafi yaƙi tare da mu ba.’

Karanta cikakken babi 1 Sam 29

gani 1 Sam 29:9 a cikin mahallin