1 Sam 3:20 HAU

20 Dukan mutanen Isra'ila fa daga wannan kusurwar ƙasa zuwa wancan, sun tabbata Sama'ila annabin Ubangiji ne.

Karanta cikakken babi 1 Sam 3

gani 1 Sam 3:20 a cikin mahallin