21 Ubangiji kuma ya yi ta bayyana a Shilo inda ya bayyana kansa ga Sama'ila, ya kuma yi magana da shi. Duk lokacin da Sama'ila ya yi magana dukan mutanen Isra'ila suna kasa kunne.
Karanta cikakken babi 1 Sam 3
gani 1 Sam 3:21 a cikin mahallin