1 Sam 4:1 HAU

1 A wannan lokaci Isra'ilawa suka yi shiri su yi yaƙi da Filistiyawa, Isra'ilawa suka kafa sansaninsu a Ebenezer, Filistiyawa kuma suka kafa nasu a Afek.

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:1 a cikin mahallin