1 Sam 30:1 HAU

1 Sa'ad da Dawuda da mutanensa suka koma Ziklag a rana ta uku, sai suka tarar Amalekawa sun riga sun kawo wa Negeb da Ziklag hari. Suka cinye Ziklag, suka ƙone ta.

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:1 a cikin mahallin