1 Sam 30:2 HAU

2 Suka kwashe mata da dukan waɗanda suke ciki manya da ƙanana, suka tafi da su. Ba su kashe kowa ba, amma suka kwashe su, suka tafi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:2 a cikin mahallin