1 Sam 30:14 HAU

14 Mun kai hari a Negeb ta Keretiyawa ta Yahuza, da Negeb ta Kalibu, muka kuma ƙone Ziklag.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:14 a cikin mahallin