1 Sam 30:26 HAU

26 Sa'ad da Dawuda ya komo Ziklag, sai ya aika wa abokansa, dattawan Yahuza, da rabo daga cikin ganimar, ya ce, “Ga kyauta dominku, daga cikin ganimar maƙiyan Ubangiji.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:26 a cikin mahallin