1 Sam 31:1 HAU

1 Filistiyawa suka yi yaƙi da Isra'ilawa. Isra'ilawa kuma suka yi gudun Filistiyawa, aka karkashe su a Dutsen Gilbowa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 31

gani 1 Sam 31:1 a cikin mahallin