1 Sam 31:2 HAU

2 Filistiyawa suka ci Saul da 'ya'yansa maza. Suka kashe Jonatan, da Abinadab, da Malkishuwa, 'ya'yan Saul.

Karanta cikakken babi 1 Sam 31

gani 1 Sam 31:2 a cikin mahallin