1 Sam 31:10 HAU

10 Suka ajiye makaman Saul cikin haikalin gumakan nan Ashtarot. Suka ɗaure gawarsa a kan garun Bet-sheyan.

Karanta cikakken babi 1 Sam 31

gani 1 Sam 31:10 a cikin mahallin