1 Sam 31:9 HAU

9 Suka yanke kansa, suka tuɓe makamansa. Suka aika manzannin a ƙasar Filistiyawa da suke kusa don su kai wannan albishir zuwa ga haikalin gumakansu, da mutanensu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 31

gani 1 Sam 31:9 a cikin mahallin