1 Sam 31:8 HAU

8 Da Filistiyawa suka zo kashegari don su washe kayan kisassun, sai suka tarar da gawar Saul da gawawwakin 'ya'yansa uku a kan Dutsen Gilbowa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 31

gani 1 Sam 31:8 a cikin mahallin