1 Sam 4:10 HAU

10 Filistiyawa kuwa suka yi yaƙi gadan-gadan, suka ci mutanen Isra'ila. Mutanen Isra'ila suka gudu, kowa ya nufi gidansa. Aka kashe Isra'ilawa da yawa, wato mutum dubu talatin (30,000).

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:10 a cikin mahallin