1 Sam 4:11 HAU

11 Aka kuma ƙwace akwatin alkawarin Ubangiji, 'ya'yan Eli guda biyu, Hofni da Finehas kuma, aka kashe su.

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:11 a cikin mahallin